Samoa
Appearance
|
Malo Sa’oloto Tuto’atasi o Samoa (sm) Independent State of Samoa (en) Sāmoa (sm) Western Samoa (en) | ||||
|
||||
|
| ||||
|
| ||||
| Take |
The Banner of Freedom (en) | |||
|
| ||||
| Kirari |
«Beautiful Samoa» «Samoa Hardd» | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Babban birni | Apia | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 200,010 (2021) | |||
| • Yawan mutane | 70.38 mazaunan/km² | |||
| Harshen gwamnati |
Turanci Samoan (en) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Bangare na |
Polynesia (en) | |||
| Yawan fili | 2,842 km² | |||
| Wuri mafi tsayi |
Silisili (en) | |||
| Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | |||
| Sun raba iyaka da | ||||
| Bayanan tarihi | ||||
| Ƙirƙira | 1962 | |||
| Tsarin Siyasa | ||||
| Gangar majalisa |
Legislative Assembly of Samoa (en) | |||
| • O le Ao o le Malo (en) |
Va'aletoa Sualauvi II (en) | |||
| • Prime Minister of Samoa (en) |
Tuilaʻepa Saʻilele Malielegaoi (mul) | |||
| Ikonomi | ||||
| Nominal GDP (en) | 843,850,778 $ (2021) | |||
| Kuɗi |
Samoan tālā (en) | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
| Suna ta yanar gizo |
.ws (mul) | |||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | +685 | |||
| Lambar taimakon gaggawa |
999 (en) | |||
| Lambar ƙasa | WS | |||
| Wasu abun | ||||
|
| ||||
| Yanar gizo | samoagovt.ws |


Samoa ko Ƙasar Samoa mai mulkin kai (da harshen Samoa Malo Sa'oloto Tuto'atasi o Samoa; da Turanci Independent State of Samoa) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Samoa shine Apia Samoa tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 2,944. Samoa tana da yawan jama'a 193,483, bisa ga jimilla a shekarar 2015. Akwai tsibirai goma a cikin ƙasar Samoa. Samoa ta samu yancin kanta a shekara ta 1962.
Daga shekara ta 2017, sarkin ƙasar Samoa Va'aletoa Sualauvi ta Biyu ne. Firaministan ƙasar Samoa Naomi Mata'afa ne daga shekara ta 2021.
- Construction of fale 1902
- Church, Matavai village, Safune village district, Savai'i
- Polo island, Samoa
- Samoans by river, Apia 1902
- Samoa family
