Samara
Appearance
| Самара (ru) | ||||
|
||||
|
| ||||
|
| ||||
| Inkiya | Город Гарина-Михайловского, Город Аксакова da Город Алексея Толстого | |||
| Suna saboda |
Samara (en) | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | |||
| Oblast of Russia (en) | Samara Oblast (en) | |||
| Urban okrug in Russia (en) | Samara Urban Okrug (en) | |||
| Babban birnin | ||||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 1,154,223 (2025) | |||
| • Yawan mutane | 2,133.5 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 541 km² | |||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Volga (en) | |||
| Altitude (en) | 100 m | |||
| Bayanan tarihi | ||||
| Ƙirƙira | 1586 | |||
| Tsarin Siyasa | ||||
| • Gwamna |
Yelena Lapushkina (en) | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 443000–443999 | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+04:00 (mul) | |||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 846 | |||
| OKTMO ID (en) | 36701000001 | |||
| OKATO ID (en) | 36401000000 | |||
| Wasu abun | ||||
|
| ||||
| Yanar gizo | samadm.ru | |||
|
|


Samara ( Rashanci : Самара ) shine birni na tara mafi girma a cikin Rasha . Shine cibiyar gudanarwa ta Samara Oblast . Kimanin mutane 1,164,685 ke zaune a cikin garin.
Yana cikin yankin kudu maso gabas na Turai ta Rasha a haɗuwar Kogin Volga da Samara . Yana gefen gabashin Volga. Samara ita ce cibiyar tattalin arziki da al'adu a cikin Turai ta Rasha. Sun dauki bakuncin Tarayyar Turai –Russia a watan Mayun shekara ta 2007.
Daga shekara ta 1935 zuwa shekara ta 1991 an san garin da Kuybyshev (Rashanci: Куйбышев).

Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Kogin Volga, Samara
- Samara
- Baban dakin wasa (Opera) na Samara
- Dussar Kankara a birnin
- Birnin Samara
- Gidan Namun Daji, Samara
- Filin wasan kwallon kwando
- Jami'ar Nayanova, Samara
- Volga che samara
- Theatre samara
- Samara station
