Lima
Appearance
|
Plaza Mayor, Lima (en) | ||||
|
| ||||
| Take |
Himno de Lima (en) | |||
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Peru | |||
| Department of Peru (en) | Lima (mul) | |||
| Province of Peru (en) | Lima (en) | |||
| Babban birnin |
| |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 9,943,800 (2022) | |||
| • Yawan mutane | 3,721.09 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 2,672.28 km² | |||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Río Rímac (mul) | |||
| Altitude (en) | 154 m | |||
| Bayanan tarihi | ||||
| Wanda ya samar |
Francisco Pizarro (mul) | |||
| Ƙirƙira | 18 ga Janairu, 1535 | |||
| Patron saint (en) |
Rose of Lima (en) | |||
| Tsarin Siyasa | ||||
| • Gwamna |
Rafael López-Aliaga (mul) | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 15001 | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−05:00 (mul) | |||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 51 1 |

Lima birni ne, da ke a yankin Lima, a ƙasar Peru. Shi ne babban birnin ƙasar Peru kuma da babban birnin yankin Lima. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, akwai jimilar mutane kimanin 8 890 792 (miliyan takwas da dubu dari takwas da tisa'in da dari bakwai da tisa'in da biyu). An gina birnin Lima a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issah.[1]
- San Isidro, Lima 2013
- Piedra basal andina
- Estadio Nacional, Lima, Perú, 2015
- Monumento a Alfredo Salazar Southwell, Lima, 2017
- Miembros de la Infantería, calle Jirón Junín, Lima, Perú, 2015
- San Francisco de Asis, Lima
| Wikimedia Commons has media related to Lima. |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "El origen del nombre de nuestra capital" [The origin of the name of our capital] (in Sifaniyanci). Pontifical Catholic University of Peru. 22 April 2012. Retrieved 18 June 2020.
